Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.22 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Agogon bango 0 3986 19069 18422 2022-07-31T06:45:50Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki '''Agogon bango''' wani na'ura ce tana dauke da nambobi, anfanin ta duba lokaci galibi ana sakashi a daki ko a masallaci.<ref>Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00</ref> :'''Suna''' ''Jam'i''.Agoguna ==Misali== *nace ma mai gyaran agogo daya samun batiri mai nagarta ==Manazarta== [[Category:Na'ura]] oal0cupqr64te03wynmdwxbcxjkaava Jaba 0 4126 19067 12076 2022-07-31T06:38:02Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ===Hausa=== ==Suna== '''Jaba''' Wata dabbace kaman bera wacce ake samunta a kasar Hausa, tanada dogon baki sannan kuma tanada wari, sannan tana cin daddawa sosai e4zdzxrh3x5geaaexl1zw1ccnyodjaw Gafiya 0 5184 19068 17824 2022-07-31T06:41:27Z Misbahu umar 3199 wikitext text/x-wiki ==Hausa== '''Gafiya''' wata dabba ce wacce ke rayuwa a daji Ko kusa da gari, tana cikin dangin [[Bera|bera]]. ==Misalai== * Ana cin naman gafiya. * Gafiya ta shiga tarko. evspgsmtl0hcipw2fbohlv4jl16e2ed Dan tsako 0 5669 19066 2022-07-30T16:59:41Z Misbahu umar 3199 Created page with "'''DAN TSAKO''' ɗan ƙaramin kazane wanda akahaifa kafin yayi kwari. ==MISALI== *Wannan kazan tana cakulin ɗantsakon nan. ==KARIN MAGANA== *Ɗan tsako samikaƙi dangi." wikitext text/x-wiki '''DAN TSAKO''' ɗan ƙaramin kazane wanda akahaifa kafin yayi kwari. ==MISALI== *Wannan kazan tana cakulin ɗantsakon nan. ==KARIN MAGANA== *Ɗan tsako samikaƙi dangi. 0ifhdluekomsrhds5qd5n9bf1trf8m0 Taurinkai 0 5670 19070 2022-07-31T07:02:41Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== '''TAURINKAI''' nanufin mutum mai kafewa akan abu ko yanada gaskiya ko baida shi. ==MISALI== * wanan usman ɗin yanada taurinkai sosai. * taurin kanka yayi yawa mun sallameka a'aiki." wikitext text/x-wiki ==hausa== '''TAURINKAI''' nanufin mutum mai kafewa akan abu ko yanada gaskiya ko baida shi. ==MISALI== * wanan usman ɗin yanada taurinkai sosai. * taurin kanka yayi yawa mun sallameka a'aiki. klsjd4mnm0io1q6wpe4198744chvpxz