Wiktionary
hawiktionary
https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi
MediaWiki 1.39.0-wmf.25
case-sensitive
Media
Special
Talk
User
User talk
Wiktionary
Wiktionary talk
File
File talk
MediaWiki
MediaWiki talk
Template
Template talk
Help
Help talk
Category
Category talk
TimedText
TimedText talk
Module
Module talk
Gadget
Gadget talk
Gadget definition
Gadget definition talk
Keke
0
3210
19217
19020
2022-08-20T07:39:27Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
==FASSARA==
'''Keke''' wani abin da ake hawane galibi tukashi ake da kafa don samun sauki ko saurin [[Tafiya|tafiya]]
==Misalai==
* munje gona da keken mati kaca yazuɓe mana.
* keken alhaji fago tayi baci hargu biyu.
:'''suna''' ''jam'i''. Kekuna
===ENGLISH===
* bike sewing machine.
jpc8jt7pr5juk9w69qnpbz5apoqo3tu
19218
19217
2022-08-20T08:23:51Z
Musa Vacho77
2594
/* Misalai */
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
==FASSARA==
'''Keke''' wani abin da ake hawane galibi tukashi ake da kafa don samun sauki ko saurin [[Tafiya|tafiya]]
==Misalai==
* munje gona da keken mati kaca yazuɓe mana.
* keken alhaji fago tayi faci hargu biyu.
:'''suna''' ''jam'i''. Kekuna
===ENGLISH===
* bike sewing machine.
2d4iovdh3k05bfb1183n0lv5nzkcggj
Ruwa
0
3234
19216
18360
2022-08-19T15:49:36Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
#REDIRECT [[ruwa]] ruwa abune mai amfani ga rayuwa, Kamar shan ruwa, Da kuma wanka dashi. Da dai sauran su.
==Misali==
* Anyi ruwa yau
* Zansha ruwa
* Ɗebo min ruwa a ƙwano
* Ruwa da abinci akwai dadi
==Karin Magana==
* Ruwa abokin aiki
* Ruwa ba sa'an kwando bane
68d57av9daeyhi9w8o9rcao6o9ukeu5
19219
19216
2022-08-20T08:24:58Z
Musa Vacho77
2594
/* Hausa */
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
#REDIRECT [[Ruwa]] ruwa abune mai amfani ga rayuwa, Kamar shan ruwa, Da kuma wanka dashi. Da dai sauran su.
==Misali==
* Anyi ruwa yau
* Zansha ruwa
* Ɗebo min ruwa a ƙwano
* Ruwa da abinci akwai dadi
==Karin Magana==
* Ruwa abokin aiki
* Ruwa ba sa'an kwando bane
q4ncy1l9d2fq3os3pbuidi9z1apu8s3
19220
19219
2022-08-20T08:25:29Z
Musa Vacho77
2594
/* Karin Magana */
wikitext
text/x-wiki
==Hausa==
#REDIRECT [[Ruwa]] ruwa abune mai amfani ga rayuwa, Kamar shan ruwa, Da kuma wanka dashi. Da dai sauran su.
==Misali==
* Anyi ruwa yau
* Zansha ruwa
* Ɗebo min ruwa a ƙwano
* Ruwa da abinci akwai dadi
==Karin Magana==
* Ruwa abokin aiki
* Ruwa ba sa'ar kwando bane
1096ig4y4onz35qcclez3lheb95vhro
Baduku
0
3561
19223
19209
2022-08-20T08:28:36Z
Musa Vacho77
2594
/* Misalai */
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Baduku''' wani [[Mutum|mutum]] ne wanda yake sarrafa abubuwan gargajiya da dama
==Misalai==
* layannan da baduku ya dinkamin wallahi tayi kyau.
* Zan bama baduku gyaran takalmi na.
===ENGLISH===
* shoe maker
dz3rqyywtxt7l53emuc2m8pz766ar34
19224
19223
2022-08-20T08:29:38Z
Musa Vacho77
2594
/* FASSARA */
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Baduku''' wani [[Mutum|mutum]] ne wanda yake sarrafa abubuwan gargajiya da dama musan man wajen anfani da fatu don hada takalma da gyarasu
==Misalai==
* layannan da baduku ya dinkamin wallahi tayi kyau.
* Zan bama baduku gyaran takalmi na.
===ENGLISH===
* shoe maker
24dafo7aar9zcfapg872mr82z323irf
Keken dinki
0
3564
19225
10672
2022-08-20T08:31:15Z
Misbahu umar
3199
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Keken dinki''' wani injine da [[Mutane|mutane]] ke anfani da shi wajen dinka situra dashi.
==Misalai==
* nabama tela ɗinkin kayana kekensa ya lalace.
* shagon ɗinkin'nan akwai keke dayawa.
:'''suna''' ''jam'i''. Kekuna
===ENGLISH===
Sewing machine
4ddb6d4fyle6ml7r9j64774pqxaoj98
Masarauta
0
5719
19222
19212
2022-08-20T08:27:33Z
Musa Vacho77
2594
/* FASSARA */
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Masarauta''' gidane da ake mulki na al'a dan gargajiya.
==Misalai==
* Yau zamuje masarauta domin yanke hukunci
* za'aje masarauta yau dan a ƙarƙare magana.
:'''suna''' ''jam'i''. Masarautu
===ENGLISH===
Kingdom
o51pxzavt2oufmedwnwtflc0lpgec5a
Firici
0
5721
19221
19214
2022-08-20T08:26:14Z
Musa Vacho77
2594
/* Misalai */
wikitext
text/x-wiki
==hausa==
==FASSARA==
'''Firici''' na nufin magana akan wani abu.
==Misalai==
* yayi mummunan firici akaina yau.
* zan ɗauka mummunan mataki akan wannan firicin.
===ENGLISH===
Pronouncition.
7goba5fetgvi3gl9d9prpiooo43wos9